Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, tare da halartar gungun mabiya mazhabar Shi'a a kasar Australia, an gudanar da zaman makokin juyayin shahadar Sayyida Zahra (AS) a cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Sydney.
20 Disamba 2021 - 16:35
Lambar labari: 1210522